25 Faburairu 2015 - 10:51
Da'ish na horas da yara kanana.

Wani daya daga cikin masu bada horo a wurin horaswa na Alfaruk wanda yan ta'addan Da'ish suka kafa a kasashen Syria, Iraki da kuma Libiya yace; hadafin horor da yaran shine kai hare-hare a kasar Italiya.

Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti{A.S}-abna- yan ta'adda na Da'ish sun yada wani bidiyo wanda yake nuna yada a ke horar da yara kanana, a cikin bidiyon za'a iya ganin yaran da basu wace shaikaru 8 ba sanye da kayan soji ana koyar dasu ta'addanci da kuma aki'dar kafirta musulmi.

Mai daba horon yace; hadafin mu shine bude garin Ruma na Italiya.ABNA

Da'ish

Da'ish

Da'ish

Da'ish

Da'ish